Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Rahotanni sun ce Kilomita 10 daga Gidan Buhari a Daura jama’a ba masaka tsinke

Rahotanni daga Daura jihar Katsina na cewa, Kilometre 10 daga gidan Buhari jama’a ne ba masaka tsinke.

Mutanen Daura sun fito kwansu da kwarkwatarsu sun nuna soyayya ga tsohon shugaban kasar.

An jibge jami’an tsaro dan samar da zaman lafiya a wajan.

Karanta Wannan  Ziyarar Kakakin 'yansandan Najeriya kasar Ingila ta jawo cece-kuce inda mutane ke tambayar ina ya samu kudin zuwa Ingila?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *