Friday, July 17
Shadow

Sadiya Haruna Ta saki Bidiyon bayan da Hafsat Baby tace idan ta isa su yi Bidiyo babu rigar Nòwnòw

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

A baya dai kun ji cewa, Hafsat Baby ko Hafsat Lawancy ta nemi ita da Sadiya Haruna su yi Bidiyo baby rigar Nòwnòw idan ta isa.

Hafsat ta bayyana hakane bayan da fadan cacar baki ya barke tsakaninta da Sadiya Haruna.

Saidai a nata martanin, Sadiya ta saki Bidiyo inda take cewa, ba zata iya yin hakan ba.

Ta kira mahaifiyarta inda take bata labarin abinda ya faru.

https://www.tiktok.com/@sayyada_sadiya_haruna/video/7607565943438347537?_r=1&_t=ZS-941ELNzKhzF
Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda tsaffin sojojin Najeriya suke wawar abinci a wajan Tunawa da 'yan mazan jiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *