
Matar Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin watau Maryam ta bayyana cewa, sai yanzu ta yi dana sanin Auren dan bariki.
Ta bayyana hakan a shafin ta na Tiktok.
Inda tace ta yi hakuri a baya amma yazo karshe yanzu dole su rabu ita dashi.
Wannan na zuwane bayan da Gfresh ya je gidan Sadiya Haruna yayi Live akan gadonta kamar yanda Maryam ta bayyana.
Hakanan Maryam ta zargi Gfresh da Sadiya Haruna da aikata Zyna.
