Friday, December 5
Shadow

Sam babu Adalci: Soja ya soki shugaba Tinubu saboda baiwa ‘yan kwallo kyautar Naira Miliyan 50 inda ya nuna dakunan bukka da suke kwana a ciki a daji

Sojan Najeriya ya koka da rashin adalci bayan da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya baiwa ‘yan kwallo mata kyautar Naira Miliyan 150.

Sojan yace albashinsu dubu dari ne inda ya nuna dakunan bukka da suke kwana yace sam babu adalci a lamarin.

Karanta Wannan  Na yi mafarkin an sake yin Muslim Muslim a Najeriya, El-Rufai ya zama shugaban kasa, Rauf Aregbesola ya zama mataimakinsa>>Inji Dan majalisa, Nuhu Sada

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *