Wednesday, September 23
Shadow

SANARWA GA MATAFIYA: Yanzu Haka Hanyar Abuja Zuwa Kano-Kaduna Ta Cunkushe, Inda Masu Ababen Hawa Suka Yi Curko-Curko Dauke Da Matafiya Musamman Masu Zuwa Hidimar Sallah

SANARWA GA MATAFIYA: Yanzu Haka Hanyar Abuja Zuwa Kano-Kaduna Ta Cunkushe, Inda Masu Ababen Hawa Suka Yi Curko-Curko Dauke Da Matafiya Musamman Masu Zuwa Hidimar Sallah.

Idan da wata hanya da matafiya masu bin hanyar za su bi, gwamma su sauya don gudun fadawa cikin cunkuson.

Wasu rahotonnni da Rariya ta samu, sun bayyana cewa cunkoson motocib ba ya rasa na nasaba da gyaran hanya da ake yi.

Jama’a don Allah a yada (sharing) domin amfanar matafiyan dake shirin bin hanyar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Kayar da Tinubu ba abu bane me sauki, saboda nasan wanene shi, kuma nasan Kafacity dinsa>>Inji Sule Lamido

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *