Friday, December 5
Shadow

Sanatan Kasar Amurka da ya zuga Donald Trump ya kawowa Najeriya Khari yace kwanannan zasu bayyana sunayen masu goyon bayan Mhuzghunawa Kiristoci a Najeriya

Sanata Ted Cruz wanda shine ya kai kudirin dokar saka Najeriya cikin jerin kasashen da kasar Amurka zata sakawa ido ya godewa shugaban kasar Amurkar, Donald Trump bisa wannan mataki da ya dauka.

Yace sun cimma burinsu na farko inda yace nan gaba kadan zasu shiga mataki na gaba.

Watau wanda yace watau zasu fara bayyana sunayen ‘yan Najeriya masu hannu a Muzgunawa Kiristoci.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon jiragen sama 100 marasa maruka da kasar Ìràn ta harbawa kasar Israyla

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *