
Wani Dan Kripto ya bayyana rashin jin dadinsa da yanda kasuwar ta lalace a yanzu inda ya bayyana cewa ya sayar da duk wani abu na Cryptocurrency daya mallaka.
Ba wannan kadai ba kuma ya sanar da lalata Kwamfutatsa da sauran kayan da yake amfani dasu.
Wasu sun bashi baki inda akai masa jaje yayin da wasu suka ce basu ma yadda dashi ba.