
Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya bayyana cewa, Satar da ak tafka masa a matatr mansa da a Durkusar dashi ta kai ta dala Miliyan $82.
Yace yanzu haka suna shirin shiga kotu da wasu.
Ya bayyana hakane yayin wata ganawa ta musamman da manema labarai.