Wednesday, April 29
Shadow

Satar da aka tafka min a matata mai na dan a Durkusar dani kai ta Dala Miliyan $82>>Inji Dangote

Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya bayyana cewa, Satar da ak tafka masa a matatr mansa da a Durkusar dashi ta kai ta dala Miliyan $82.

Yace yanzu haka suna shirin shiga kotu da wasu.

Ya bayyana hakane yayin wata ganawa ta musamman da manema labarai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Sau biyu ana fasa aurena saboda mahaifiyata 'yar fim ce>>Inji Diyar Hauwa Maina, Maryam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *