
Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul ya bayyana cewa sau 3 ya je kasar Saudiyya a cikin watanni 5 dalilin sana’ar garin danwakensa.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi inda ya bayar da tarihin yanda ya fara sana’ar daga gida har ya samu daukaka a cikinta.