Saturday, September 26
Shadow

Sau 3 na je Makka a cikin wata 5 dalilin sana’ar garin danwake na>>Inji Saheer Abdul

Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul ya bayyana cewa sau 3 ya je kasar Saudiyya a cikin watanni 5 dalilin sana’ar garin danwakensa.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi inda ya bayar da tarihin yanda ya fara sana’ar daga gida har ya samu daukaka a cikinta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Rarara na shan caccaka a waja masoya Buhari inda sukace sai Jiya da ya ga Tinubu a wajan jana'izar Buhari sannan ya wallafa sakon ta'aziyya, sun kuma cewa Rarara bai kamata ace da waka zai yi ta'aziyyar Buhari ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *