
Tsohon hadimin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya, Aliyu Audu wanda a kwanakin baya ya ajiye mukaminsa yace a shekaru 2 da yayi yawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu aiki basu taba zama tare ba.
Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan talabijin din Arise TV.
Aliyu Audu yace abin mamaki sai ga mawaki Davido ya je sun zaunda da shugaban kasar wanda a kwanakin baya har zagin shugaba Tinubu yayi.
Aliyu Audu yace yana nan kan bakansa ya ganin cewa, Tinubu ya fadi zabe a shekarar 2027.