
A yayin da ake rade-radin cewa, Kwankwaso zai koma jam’iyyar ADC, Rubuce-Rubuce sun yi yawa a kafafen sada zumunta inda ake ganin wata sabuwar tafiya ta ADC kwankwasiyya.
Kwankwaso ya bayyana cewa dai duk jam’iyyar da zai koma sai sun yadda zasu bashi takarar shugaban kasa ko ta mataimakin shugaban kasa.
