
Kakakin majalisar Dattijai, Tajudeen Abbas ya bayyana cewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai tabbatar da zaben Shekarar 2027 ya zama Sahihi.
Ya bayyana hakane a yayin ganawa da wasu turawa ranar Alhamis.
Yace majalisar tarayya na kan gyaran dokar zabe dan tabbatar da sahihancin zaben me zuwa.
Yace sun hada kai da majalisar Dattijai dan ganin ba’a samu banbancik ra’ayi ba game da gyaran dokar zaben.