Friday, January 16
Shadow

Shugaba Tinubu ba zai ci zaben shekarar 2027 ba, idan yazo na 3 ya godewa Allah>>Inji El-Rufai

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba zai ci zaben shekarar 2027 ba.

El-Rufai ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a tasher Arise TV inda yace idan Tinubu ya zo na 3 to ya godewa Allah.

El-Rufai yace yayi iya lissafinsa bai ga ta yanda za’a yi Tinubu ya ci zaben shekarar 2027 ba.

Karanta Wannan  Ina sane da ana shan wahala a Najeriya amma ba laifina bane>>Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *