Friday, December 5
Shadow

Shugaba Tinubu ba zai zarce ba a 2027>>Inji Hadimar Buhari, Lauretta Onochie

Hadimar tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari, Lauretta Onochie ta bayyana cewa Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba zai zarce a shekarar 2027 ba.

Tace tana daga cikin wadanda suka zabi Tinubu amma ta yi nadamar zabenshi.

Lauretta Onochie dai ta dade tana sukar Gwaamnatin Shugaba Tinubu dan haka wadannan kalamai nata ba zasu zowa mutane da mamaki ba

Karanta Wannan  EFCC ta kori ma'aikatanta 27 saboda 'zambatar' mutane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *