Friday, October 16
Shadow

Kalli Hotuna: Koristocin Najeriya sun fito gangamin neman Trump ya kawo Musu dauki Najeriya, sun ce sun jishi shiru har yanzu

Wasu Kiristocin Najeriya sun fito zanga-zanga inda suka nemi shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya gaggauta kawo musu daukin da ya musu Alkawarin kawowa.

Karanta Wannan  Karanta Jadawalin Gwamnonin Babban Bankin Najeriya CBN da aka taba yi da shekarun da suka yi suna rike da mukaman

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *