Friday, June 26
Shadow

Shugaba Tinubu ya aika da sunan Màtàccè ga majalisa a matsayin wanda zai baiwa mukamin Jakada

Rahotanni sun bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya aika da sunan matacce a cikin sunayen wadanda yake son baiwa mukamin jakadanci zuwa majalisa.

Wanda shugaban ya aika shine Sen. Adamu Garba Talba wanda tun a 14 ga watan Yuli da ya gabata ya rasu.

Dan Asalin Jihar Yobene.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan yaronnan dan shekaru 18 da ya dirkawa 'yan mata 10 ciki tare da 'yan matan da yawa ciki su 10

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *