
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya aikawa shugaban kasar Benin Republic, Patrice Talon da wakilan sojoji.
Hakan na zuwane bayan da Najeriya ta taimakawa kasar ta Benin Republic wajan dakile yunkurin juyin mulkin.
Kuma wannan ziyara na matsayin nuna goyon baya ga shugaba Patrice Talon daga Najeriya.