Saturday, December 13
Shadow

Shugaba Tinubu ya gana da Gwamna Fubara

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da dakataccen gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara a Legas.

Fubara ne ya kaiwa Tinubu ziyara a gidansa dake Legas kamar yanda kakakin shugaban kasar, Bayo Onanuga ya bayyana.

Rahoton bai bayyana abinda suka tattauna akai ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: An kammala Sallar Jana'izar Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *