Friday, July 17
Shadow

Shugaba Tinubu ya kamo hanyar dawowa Najeriya bayan kwanaki 20 a kasashen waje

Rahotanni sun bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kamo hanyar dawowa Najeriya bayan kwashe kwanaki kusan 20 a kasashen Waje.

Me magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga ne ya bayyana cewa, shugaba Tinubu ya kamo hanyar dawowa Najeriya daga Abu Dhabi.

Karanta Wannan  Ji yanda aka gano gawarwakin mutane 30 a Najeriya da aka yanke musu sassan jikinsu dan yin tsafi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *