Friday, December 5
Shadow

Shugaba Tinubu zai fara duba ayyukan Ministoci dan ganin wanne yafi kokari

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai fara duba ayyukan Ministocinsa dan ganin wanne yafi kokari a cikinsu.

Hakan ya bayyana ne daga wata majiya dake kusa da fadar shugaban kasar.

Za’a duba kokarin ministocinne a cikin watanni 3 na farko na shekarar 2015.

Hukumar CDCU wadda Hadiza Bala Usman ke jagoranta ce ke tattaro bayanan ministocin.

Rahoton Punchng yace Tuni Ministocin da basu yi kokari ba sun fara tunanin me zai je ya dawo.

Karanta Wannan  Mutane miliyan 31 za su faɗa ƙangin yunwa a Najeriya - MDD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *