
Wani shugaban karamar hukuma a jihar Jigawa ya bayyana cewa, a yanzu suna samun kudin shigarsu kai tsaye daga gwamnatin tarayya.
Ya bayyana hakane bayan gargadin da shugaba Tinubu yawa gwamnoni cewa a daina yin katsalandan a kudaden kananan hukumomi a rika basu kudadensu kai tsaye.
Wannan na tabbatar da cewa, an ji gargadin na shugaba Tinubu.