Friday, December 5
Shadow

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya rantsar da sabon shugaban INEC, Professor Joash Ojo Amupitan 

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya rantsar da sabon shugaban INEC, Professor Joash Ojo Amupitan.

Hakan na zuwane bayan da majalisar Dattijai ta tabbatar dashi a matsayin sabon shugaban INEC din.

Karanta Wannan  Hukumomin kasar Amurka sun nemi a kara musu kwanaki 10 kamin su fitar da bayanan zargin safarar miyagun Kwàyòyì da akewa shugaban Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *