Wednesday, August 26
Shadow

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya rantsar da sabon shugaban INEC, Professor Joash Ojo Amupitan 

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya rantsar da sabon shugaban INEC, Professor Joash Ojo Amupitan.

Hakan na zuwane bayan da majalisar Dattijai ta tabbatar dashi a matsayin sabon shugaban INEC din.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda aka kama wata me sayar da abinci na fitsari a cikin tukunyar miyar abincin da take sayarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *