
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya gargadi Gwamnatin Najeriya da cewa, ta dauki mataki na magance matsalar tsaro musamman wadda ta shafi khisan Khiyashi da ake zargin yiwa Kiristoci.
Yace ya baiwa Ma’aikatar yaki ta kasarsa umarnin daukar mataki akan Najeriya muddin lamarin bai canja salo ba.
Ya bayyana hakane a shafinsa na yanar gizo.