
Malamin Shi’a, Sheikh Ibrahim Zakzaky ya bayyana cewa, Gwamnati ce ta kawo matsalar tsaro Najeriya kuma itace zata magance matsalar idan ta ga dana.
Ya bayyana hakane yayin wata Hira da ‘yan Jarida suka yi dashi.
Yace ta yaya fulani dake daji suna kiwon dabbobi suka samu Bindigu da motocin sulke irin na soji?