Friday, July 17
Shadow

Siyasa Mugun wasa:Kalli Bidiyon yanda wasu maza suka Tumurmushe wata mata a wajan taron siyasa a Kano

Bidiyon wajan wani taron siyasa a Kano inda aka ga wata mata a tsakiyar maza tana tafiya da kyar ya dauki hankula.

A Bidiyon wasu sun rika kokarin baiwa matar kariya amma da yake mutane sun yi yawa, haka aka rika kutsawa da ita tsakanin mutane ba dadi.

Da yawa dai sun ce siyasa ba ta mata bace.

Karanta Wannan  Allah Sarki Kalli Bidiyon: Asalin dan mutuminnan da akewa laqabi da Sarkin Qarya ya fito yace dan Allah a daina ce masa Yarima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *