Wednesday, December 11
Shadow

SUBHANALLAH: An wayi gari da ambaliyar ruwa da ba’a taba ganin irinsa ba a cikin garin Maiduguri. Ruwa ya shafe gidajen mutane a halin da ake ciki yanzu haka

An wayi gari da ambaliyar ruwa da ba’a taba ganin irinsa ba a cikin garin Maiduguri. Ruwa ya shafe gidajen mutane a halin da ake ciki yanzu haka.

Ubangiji Allah ka basu mafita na alheri.

Karanta Wannan  Mawaki Rarara Tare Da Mahaifiyarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *