
Wani matashi ya yi ridda ya koma Kirista a jihar Borno.
Bidiyon matashin ya yadu sosai a kafafen sadarwa inda ake ta mayar da raddi, wasu na zargin baya cikin hayyacinsa yayi hakan.
Hakan na zuwane yayin da ake tsaka da jimamin matashi Abdullahi dan jihar katsina wanda shima yayi ridda ya koma kirista.