Thursday, September 10
Shadow

SUBHANULLAH: Yanzu-Yanzu wata Motar Sumfuri ta gwamnatin jihar Sokoto ta samu mummunan hatsari a garin Zariya

SUBHANULLAH: Yanzu-Yanzu wata Motar Sumfuri ta gwamnatin jihar Sokoto ta samu mummunan hatsari a garin Zariya.

Bayanai sun tabbatar da cewa aƙalla mutane huɗu suka rasa rayukansu, wasu kuma sun samu raunuka. Allah ya jikansu da rahama.

Karanta Wannan  Ba zamu iya hana mutane biyan kudin fansa da harajin da 'yan Bìndìgà suke sawa mutane ba>>Sojoji suka magantu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *