Friday, December 26
Shadow

Ta rigamu gidan gaskiya a dakin Saurayinta bayan data kai masa ziyara

Wannan matashiyar dalibar aji daya a jami’ar jihar Nasarawa me suna Comfort Jimtop Oliver ta rigamu gidan gaskiya a dakin Saurayinta.

Tuni dai aka dauke gawarta zuwa mutuware dan fara binciken dalilin mutuwarta.

An tuntubi hukumar makarantar kan lamarin amma bata ce komai ba tukunna.

Amma wasu daga cikin makarantar sun tabbatar da faruwar lamatin.

Kakakin ‘yansandan jihar, James Lashen ya tabbatar da faruwar lamarin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa'a ke soyewa da mijinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *