Friday, December 5
Shadow

Ta yaya ake tantance labari

Ana Tantance labarine ta hanyar bincike dan gane sahihancin kafar data wallafashi.

Ma’ana, kafar data wallafa labarin sahihiya ce, ta saba wallafa labaran gaskiya, sannan sabuwa ce ko tsohuwar kafar yada labarai wadda mutane da yawa suka sani?

Sannan ana gane sahihancin labari idan ya zamana kafafen yada labarai da yawa manya da kanana duk sun wallafashi.

Ana kuma gane sahihancin labari idan ya zamana an yi hira da wadanda abin ya faru dasu ko ya faru a gaban idanunsu watau shaidu.

Ana kuma gane sahihancin labari idan ya zama cewa, an ga Bidiyon faruwar lamarin daga farko zuwa karshe.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya nada lumode Samuel Adeyemi a matsayin sabon shugaban Hukumar kwana-kwana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *