Saturday, September 12
Shadow

Tauraron fina-finan Hausa, Tahir Fage ya bayyana abokan sana’arsa da suka mai kyauta, ciki hadda jarumar data bashi Naira Miliyan 1

Tauraron fina-finan Hausa Tahir Fage ya bayyana cewa abokan sana’arsa da yawa ne suka taimaka masa musamman lokacin yana kwance bashi da lafiya.

Ya bayyana cewa akwai wata jaruma naira Miliyan 1 ta aika masa kyauta amma tace kada ya fadi sunanta, duk da wasu na fassara cewa Momi Gombece.

Hakanan ya bayyana cewa Ali Nuhu da Zarah Diamond suma sun taimaka masa sosai.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Gwamnatin tarayya ta bada hutu gobe 15 ga watan Yuli dan yin jimamin rashin Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *