Friday, July 17
Shadow

Tinubu ya bar Japan zuwa ƙasar Brazil zai kuma yada zango a Los Angeles – Fadar shugaban ƙasa

Tinubu ya bar Japan zuwa ƙasar Brazil zai kuma yada zango a Los Angeles – Fadar shugaban ƙasa

Fadar shugaban ƙasa ta ce shugaba Bola Tinubu ya zarce Brazil bayan halartar taruka a Japan.

A wata sanarwa da kakakin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya fitar, Tinubu zai hada zango a birnin Los Angeles na kasar Amurka kafin ya wuce birnin Brasilia na kasar Brazil domin ziyarar aiki da zai fara daga ranar 24 ga watan Agusta.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Hon. Magaji Yarima Madachi Daga Jihar Bauchi ya tura 100k a asusun Uwar gidan Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu domin taya ta murna cika shekara 65 a duniya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *