Thursday, January 15
Shadow

TIRƘASHI: An Fara Aikin Samar Da Lantarki Mai Amfani Da Hasken Rana (Solar) A Fadar Shugaban Ƙasa

An Fara Aikin Samar Da Lantarki Mai Amfani Da Hasken Rana (Solar) A Fadar Shugaban Ƙasa

Gwamnatin Tarayya ta fara aikin gina tashar wutar lantarki (solar mini-grid) wanda darajarsa ta kai Naira biliyan 10 domin samar da wadataccciyar wutar lantarki ga fadar shugaban ƙasa da ke Asokoro.

Menene ra’ayinku ?

Karanta Wannan  Majalisa bata ki tantanceni ba, Tinubu ne ya fasa bani mukamin Minista>>El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *