Friday, November 6
Shadow

TIRƘASHI: An Fara Aikin Samar Da Lantarki Mai Amfani Da Hasken Rana (Solar) A Fadar Shugaban Ƙasa

An Fara Aikin Samar Da Lantarki Mai Amfani Da Hasken Rana (Solar) A Fadar Shugaban Ƙasa

Gwamnatin Tarayya ta fara aikin gina tashar wutar lantarki (solar mini-grid) wanda darajarsa ta kai Naira biliyan 10 domin samar da wadataccciyar wutar lantarki ga fadar shugaban ƙasa da ke Asokoro.

Menene ra’ayinku ?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Update dun Tauraruwar fina-finan Hausa, Princess Mufida ya fita suna kyss ita da wani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *