Monday, March 24
Shadow

Tonon Silili, Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya haura shekaru 90 ba 88 kamar yanda yake ikirari>>Inji Tsohon Gwamnan Ogun, Amosun

Tsohon gwamnan jihar Ogun, Ibikunle Amosun ya bayyana cewa, Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya fi shekaru 88 kamar yanda yake ikirari.

Yace shekarun tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo sun kai tsakanin 93 ko 94.

Ya bayyana hakane yayin da ake bikin cikar tsohon shugaban kasar shekaru 88.

Saidai tsohon shugaban kasar yace ba gaskiya bane, shekarunsa 88 kamar yanda suke a hukumance.

Karanta Wannan  Kalli yanda 'yan Najeriya suka koma amfani da Cucumber/Gurji wajan yin miya maimakon Tumar saboda tsadar Tumatir din

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *