
Shahararren Fasto Elijah Ayodele ya bayyana cewa ba maganar kisan kiyashi da aka ce anawa Kiristoci ne zai kawo Trump Najeriya ba, Satar ma’adanai ne zai kawoshi da kuma lalata kasar.
Faston ya bayyana hakane a cocinsa yayin da yake wa’azi.
Yace kuma ba Najeriya kadai Trump zai lalata ba idan ya kawo harin, hadda sauran kasashen Afrika za’a sake bautar damune.