Thursday, September 10
Shadow

Trump zai zo ne ya sake Bhautar damu kawai amma babu wata maganar Mhuzghunawa Kiristoci>>Inji Fasto Elijah Ayodele

Shahararren Fasto Elijah Ayodele ya bayyana cewa ba maganar kisan kiyashi da aka ce anawa Kiristoci ne zai kawo Trump Najeriya ba, Satar ma’adanai ne zai kawoshi da kuma lalata kasar.

Faston ya bayyana hakane a cocinsa yayin da yake wa’azi.

Yace kuma ba Najeriya kadai Trump zai lalata ba idan ya kawo harin, hadda sauran kasashen Afrika za’a sake bautar damune.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1986097914918126033?t=8zpdqnO5vDOMIGJYcx1qFA&s=19
Karanta Wannan  Allah Sarki Kalli Bidiyon: Shekaruna 41 amma har yanzu ban yi aure ba, lokacin ina 'yar shekara 20 ruwan ido da saina samu me kudi suka rufe min ido

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *