
Babban me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya bayyana cewa, tsaro ya samu sosai a Najeriya.
Ya bayyana hakane inda yake cewa yanzu masu zuba jari ya kamata su shigo Najeriya su zuba hannun jari.
Yace ‘yan Adawa dake shiga kafafen yada labarai suna babatu su sani lokacinsu ya wuce yanzu mutane kansu ya waye.
Ya gargadi cewa, masu sukar Tinubu su daina.