Tuesday, May 19
Shadow

TSADAR RAYUWA: Road Safety Sun Koma Daukan Fasinja A Abuja

TSADAR RAYUWA: Road Safety Sun Koma Daukan Fasinja A Abuja.

Yadda Tsadar Rayuwa an Abuja ta sa Aka Mayar da Motocin Kiyaye Haddura ta ‘Road Safety’ Suka koma na daukar Fasinja suna biyan su Kudade zuwa Unguwanninsu a Abuja.

A Daren Jiya ne dai Wakilin Jaridar Rariya Online Ya Hangi Motar Ana Mata Lodi a Tashar AYA dake Birnin Tarayya Abuja

Karanta Wannan  Duk jam'iyyar da zaku koma ku koma, amma fa mulki ba zai taba komawa Arewa a 2027 ba>>Bode George ya gayawa su Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *