Thursday, September 10
Shadow

Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na ta shan yabo saboda irin kulawar da ya baiwa Mahaifiyarsa lokacin tana raye, ko da yana Gwamna yana bata lokaci sosai

Jama’a da yawa a kafafen sada zumunta sai yabon Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai suke yi saboda irin kulawar da ya baiwa mahaifiyarsa lokacin tana raye.

Ko da yana Gwamna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya rika baiwa Mahaifiyarsa Lokaci sosai yana bata kulawa.

Wani Bidiyo da aka gani na mahaifiyar Nasiru tana yaba masa tana masa kirari ya karade kafafen sada zumunta sosai.

https://twitter.com/i/status/2039049027904266607
Karanta Wannan  Da Duminsa: Sabbin Bayanai sun fito game da shirin komawar Gwamna Abba Jam'iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *