Monday, September 21
Shadow

Tsohon me magana da yawun Atiku ya kaiwa Tinubu ziyara

Tsohon me magana da yawun Atiku Abubakar a zaben shekarar 2019, Segun Sowumi ya kaiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ziyara.

Ya bayyana hakane ta shafinsa na WhatsApp inda yace ya kai mai ziyarar ne a ranar Sallah ta 3.

Yace kuma sun yi maganganu masu Amfani sosai.

Karanta Wannan  Har kin gama jimamin Rashin mahaifin naki? Aka tambayi Rahama Sadau bayan data tallata sabon fim dinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *