Friday, September 11
Shadow

Tunda kamawa ake, Nima Nace Tinubu bashi da lafiya>>Matashi yace yana son a kamashi

Wani matashi me suna Ahmad Muhmmad dake yin Tiktok ya fito yayi ikirarin cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu bashi da lafiya

Hakan na zuwane bayan da aka kama shahararren dan Tiktok, Sultan kan zargin irin wannan ikirari.

Matashin yace tunda kamawa ake shima azo a kamashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matashiya data saki Bidiyon Update na kasan na Morocco tace dan Allah a yi hakuri kuma duk me update din nata ya goge

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *