Umma Shehu tasa an kama shehun Tiktok saboda kazafın zina
by Auwal Abubakar
Umma shehu tasa an kama shehun tiktok saboda kazafın zina
A kwanakin baya ne Shehun Tiktok yai wani Video inda ya ambaci sunan Umma Shehu tare da kafe hoton ta yace itace take daurewa zina gindi ake yinsa ko yaushe.
Kalaman nasa sunyi tsauri wanda yasa ta ɗauki matakin gaggawa kuma ta bayyana cewa ba zata yafe masa ba har sai an ƙwata mata hakkin ta.