
Wakili China, Yu Dunhai ya gana da babban me baiwa shugaban kasa shawara akan Harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu.
Yace Kasar China na tare da Najeriya kuma bata goyon bayan wata kasa ta mata katsalandan wajan harkar tsaro.
Ya bayar da tabbacin cewa, Kasar China zata ci gaba da goyon bayan Najeriya wajan yaki da ta’addanci