
Dan majalisar Wakilai daga jihar Kano, Alhassan Ado Doguwa ya bayyana cewa yafi Tsohon Gwamnan jihar, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso iya Turanci.
Sannan ya ce hularsa ta fi Kwankwaso, ya bayyana hakane a wajan wani jawabi da yayi a gaban al’ummar mazabarsa da ya yadu sosai a kafafen sada zumunta.
Kalli Bidiyon a kasa:
Ga dayan Bidiyon:
Mutane da yawa sun bayyana mabanbanta ra’ayoyi akan lamarin.