Friday, November 13
Shadow

Wani Dan Crypto Ya Je Bompai Neman Auren Shamsiya

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Dan Crypto mai suna Dogo Yaro Yola, ya ce ya kamu da sun shaharariyar barauniyar nan Shamsiya, inda yayi tattaku har wajen ‘yan sanda a Bompai, yq nemi a sakan masa ita domin ya aure ta.

Ya ce, “Wallahi Ina Son Shamsiyya Da Aure, Don Haka Ina Rokon Abdullahi Kiyawa Da Ya Sako Min Ita, Inji Dogo Yaro Yola Crypto.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wasu 'yan mata 'yan makaranta a jihar Katsina ke rawar Badala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *