Tuesday, February 24
Shadow

Wani Dan Jarida yace Babu kwarewa a yanda ma’aikaciyar BBCHausa, Madina Maishanu ta yi hira da Kwankwaso

Wani Dan Jarida ya bayyana cewa, Babu Kwarewa game da yanda Madina Maishanu, ma’aikaciyar BBCHausa ta yi hira da jagoran Kwankwasiyya, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso.

Ya bayyana cewa, akwai ‘yan jarida da yawa na Duniya wanda suka yi hira da manyan mutane kuma sun rika dariya suna tattaunawa irin yanda ya kamata amma hakan bai sa sun sabawa dokar aikinsu ba.

Karanta Wannan  Manyan Sojojin Amurka sun gargadi shugaban kasar, Donald Trump da cewa akwai yiyuwar ko sun kawo Khari Najeriya ba zasu yi nasara ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *